Abel Namadi – Babu Wani

Abel Namadi – Babu Wani

Abel Namadi Babu Wani Mp3

Abel Namadi Babu Wani Mp3 Download Fakaza Gospel. Performing the song Babu Wani, this must be a resounding vibe to keep you going. All thanks to Abel Namadi.

Abel Namadi Mp3 Download. Listen online, and enjoy The Lyrics, Video of your favorite Music.

Stream, Listen, and Download Below.

DOWNLOAD Mp3: Abel Namadi – Babu Wani

Lyrics: Babu Wani
Godiya mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shiIbada mun kawo ga yesu, babuwani kamar da shiWakar yabo mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shiRayuwar mu mun kawo ga yesu, babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shiAii babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi
Interlude.Sabo da ni ka bada rayuwar ka, babu wani kamar da shiSabo da ni ka sauko daga samania babu wani kamar da shiKa bamu sabon rai ka bamu sabor waka, babu wani kamar da shiKa bamu ceto ka bamu hikima, babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi
Oh babu wani kamar da yesu babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da ubangiji, babu wani kamar da shiA gichiye ka ciche ni daga talauchi, babu wani kamar da shiA gichiye ka cice ni daga zunubi, babu wani kamar da shiKa bani yanchi ka bani alheri, babu wani kamar da shiKa bani zumunchi ka bani ruhu mai tsarki, babu wani kamar da shiOh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shi
Oh babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shiOoh babu wani kamar da ubangiji, babu wani kamar da shiNace babu wani kamar da yesu, babu wani kamar da shiYesu babuYesu babuYesu babuYesu babuAa samania babu, aa duniya babu
Yesu babuBabu wani kamar da shiYesu babuuu, eyananiyanaaYesu babuuNayeyanayanayayayahBabu wani kamar da shi